Posts

Hussaini Hassan Gadama

 Aslm Dafarko dai Ina muku sallama Irin ta addinin musulunci dafan kowa da kowa Yana lafiya Allah yasa haka Ameeeeen.     Sannan Ina sanar daku cewa ina yin Editing da Design na abubuwa kamar haka:- 1= Poster 2= Invitation Card 3= I.B 4= Banner Dadai sauransu zaku iya samuna a  Facebook ta_ Hussaini Hassan Gadama.     Ko Kuma WhatsApp ta wannan Number 09068006769      Bissalam ku huta lafiya...